Subscribe to the podcast here: https://pod.link/1278112963
Host <> Mai gabatarwa: Aisha Sharif Baffa
Yau ce dai ranar yak'i da cutar hawan jini, wato hypertension, ta duniya. Toh ko ya mutum zai kare kansa daga kamuwa da wannan cuta?
"Farko, mutum ya zama cewa yana yawan motsa jiki. Sannan kuma a daina yawan cin abinci da tsike, kamar na turawa na gwangwani. Sannan kuma mutum ya dinga cin abinci wanda ake bada shawara a ci kamar 'balance diet.' Sannan kuma ya zama cewa mutum yana samun isasshen hutu, yana samun isashen bacci."
Related tweet, article:A yau zamu cigaba da kawo muku hirar da BBC ta yi da jarumin fina-finan Kannywood, wato Adam A. Zango. Inda har ma a cikin hirar ta sa, ya d'auki wani alk'awari:
“Na yi alk'awarin cewa, abinda aka min gori, 'ya'ya na, ba za ayi musu ba inshaAllahu. Sannan abin da aka min gori, daga yanzu zuwa lokaci kad'an, bi'iznillahi, babu wanda zai k'ara bud'a baki ya min gori akai.”
Related:A Najeriya, hukumar zab'e mai zaman kanta ta k'asar ta sanya lokacin da za a gudanar da zab'en gwamna a jihohin Kogi da Bayelsa.
Sannan wata tawagar masu bincike, ta yi kiran da wajibta yin riga kafin cutar k'yanda ga dukkan yaran da za su fara karatu a matakin primary.
List to the full program below <> A saurari cikakken shirin a :
Download: https://drive.google.com/open?id=10qc4fTkj5_KZi_UiWsP4_v0aMef6ftG3
Permalink: http://bit.ly/BBCHausaSafe20190517
Subscribe to the podcast here: https://pod.link/1278112963
Tweet:
Share this post