RFI Hausa News Headlines: Kanun Labarai na Shirin 07h00 Asabar 2019.05.18

  
0:00
-1:16

Subscribe to the podcast here: https://pod.link/1278112963

Host (mai gabatarwa): Abdullahi Isa

  1. K'asashe masu k'arfin tattalin arziki da aka sani da G7 sun gudanar da taro a birnin Paris, taro da ya mayar da hankali zuwa ga batutuwan da suka shafi kiwon lafiya.

  2. Yayin da gwamnatin k'asar Venezuela da kuma 'yan adawa da ke cigaba da kai ruwa rana suka soma tattaunawa a Norway.

  3. Za ku ji cewa shafin sada zumunta na Facebook ya san da rusar wasu shafuka 265 na k'arya wadanda ake amfani da su domin rubuta kalamai ko kuma batutuwa da ba su dace ba zuwa wasu k'asashe.

  4. DRC: Gabbacin jamhuriyar demokradiyar Kongo a jiya Juma'a, har an fuskanci bori da ya kai ga rasa ran wani d'alibi mai shekaru sha biyu.

  5. Idan da sauran lokaci, da labaran wasanni (sports news).

Links

  1. Stream or download: http://ha.rfi.fr/20190518-labarai-1805-07h00-gmt

  2. Permalinks: http://bit.ly/RFIHausa07h00Sat20190518

  3. Subscribe to the podcast here: https://pod.link/1278112963

  4. Tweet: